iqna

IQNA

kasar morocco
Tehran (IQNA) Hukumar ta ICESCO ta sanar da tsawaita karbar bakuncin Rabat, babban birnin kasar Morocco, daga gidan tarihin tarihin rayuwar Annabawa da wayewar Musulunci, saboda karbuwar wannan gidan kayan gargajiya.
Lambar Labari: 3489051    Ranar Watsawa : 2023/04/28

Tehran (IQNA) Waleed Al-Karaki, babban kociyan kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco, ya ce bai amince da wariyar launin fata ba, kuma addinin Musulunci addini ne mai hakuri.
Lambar Labari: 3488878    Ranar Watsawa : 2023/03/28

Tehran (IQNA) A gefen baje kolin kur'ani da kuma zane-zane, wani masanin zane dan kasar Morocco, Abd al-Aziz Mujib, ya jaddada muhimmancin kiyaye asali da kuma koyar da rubutun "Maroka" a rubuce-rubucen kur'ani ga al'ummomi masu zuwa, yana mai nuni da fitaccen matsayi na kur'ani. zane-zane da rubutu a cikin tarihin al'adun Moroccan da wayewa.
Lambar Labari: 3488659    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) Fitar da bidiyon yadda wata yar Faransa ta musulunta da hijabinta ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da ita.
Lambar Labari: 3488134    Ranar Watsawa : 2022/11/06

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Awka da Harkokin Addinin Musulunci ta kasar Morocco ta sanar da gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 16 na wannan kasa a karkashin taken "Prize Muhammad VI".
Lambar Labari: 3487791    Ranar Watsawa : 2022/09/03

Tehran (IQNA) Wani dan siyasa musulmi da aka zabe shi a kwanan baya a majalisar yankin Westminster a Landan shi ne magajin gari mafi karancin shekaru a tarihin kasar.
Lambar Labari: 3487293    Ranar Watsawa : 2022/05/15

Tehran (IQNA) A Maroko yau Laraba ne ake bude taron ministoci karo na 9 na kungiyar hadin gwiwa ta duniya kan yaki da kungiyar Daesh ko IS.
Lambar Labari: 3487279    Ranar Watsawa : 2022/05/11

Tehran (IQNA) 'Yan kasar Moroko da masu fafutuka sun yi kira ga ma'aikatar da ke kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar da ta mayar da kwafin kur'anai da aka karba daga masallatai saboda tsaftar muhalli.
Lambar Labari: 3486818    Ranar Watsawa : 2022/01/13

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Morocco suna gudanar da zanga-zanga a dukkanin amnyan biranen kasar domin yin tir da Allawadai da kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486616    Ranar Watsawa : 2021/11/28

Tehran (IQNA) makanta kur'ani mai tsarki 'yan kasar Turkiya da Morocco sun gudanar da tilawa ta hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3486361    Ranar Watsawa : 2021/09/28

Tehran (IQNA) tun bayan da aka fara gudanar da zabuka  akasar Morocco, a karon farko jam’iyyar masu kishin Islama ta sha kashi a zaben ‘yan majalisar kasar.
Lambar Labari: 3486288    Ranar Watsawa : 2021/09/09

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Aljeriya tana zargin cewa akwai hannun kasar Morocco a gobarar dajin da ta auku a kasar.
Lambar Labari: 3486220    Ranar Watsawa : 2021/08/19

Tehran (IQNA) an nuna kwafin littafan Linjila da kur'ani na tarihi a cikin ginin cibiyar ISESCO.
Lambar Labari: 3486098    Ranar Watsawa : 2021/07/12

Tehran (IQNA) A ciki gaba da kara fadada alaka tsakanin gwamnatin Morocco da kuma yahudawan sahyuniya, an cimma matsaya tsakanin bangarorin kan bunkasa harkokin ilimin makarantu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485644    Ranar Watsawa : 2021/02/12

Tehran (IQNA) wani matashi mai fasahar zane dan kasar Morocco ya zana dakin Ka’abah mai alfarma a kan kwarar shinkafa guda.
Lambar Labari: 3485620    Ranar Watsawa : 2021/02/05

Tehran (IQNA) shirin ayyukan kur’ani ta hanyar yanar yanar gizo ya samu karbuwa  a tsakanin mutanen kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485583    Ranar Watsawa : 2021/01/24

Tehran (IQNA) Yahya Sidqi shi ne mafi karancin shekaru a tsakanin fitattun makarantan kur’ani a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485574    Ranar Watsawa : 2021/01/21

Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471    Ranar Watsawa : 2020/12/18

Tehran (IQNA) masallacin Al-kutubiyyah da ke kasar Morocco yana daga cikin masallatai na tarihi a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3485429    Ranar Watsawa : 2020/12/05

Tehran (IQNA) Morocco ta bayyana cewa matukar babu kasar Falastinu mai cin gishin kanta babu batun sulhu tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485228    Ranar Watsawa : 2020/09/28